#پویش_حوزوی
#ترویج_و_تحلیل_پیام_تاریخی_مقام_معظم_رهبری/15
ترجمه پیام تاریخی مقام معظم رهبری به #هوسا
اختصاصی|| تشکل طلبگی ترجمه و نشر معارف اسلامی
@rozaneebefarda
🔻🔻🔻
*Zuwaga matasan faransa (french)*
Kutanbayi shugaban kasarku cewa:
Saboda me yasa yagoyi bayan batanci ga manzon Allah.!?
Sannan kuma yake kiran wannan batancin da 'yancin bayani (freedom of expression)
Shin batanci shine ake kira da 'yancin bayani.!?
Zagi da wulakanci ga tsarkakan mutane shine 'yancin bayani
Shin wannan ba wawta bane.!?
Wannan ba wulakanci ga mutanen da suka zabeshi a matsayin shugaban kasa bane.!?
Amma kuma ya akai
idan akai shakku akan holocauste yake zama laifi
Kuma wanda yayi shakku da tardidi akan holocauste kurkuku ne mazauninshi
Amma kuma batanci ga Annabin Allah
Sai yazama 'yancin bayani.!?
*Kadan daga cikin bayanan Imam khamne'i akan batancin da akai akasar faransa wanda macron shugaban kasar yagoyi bayanshi*
#لبیک_یا_رسول_الله(ص)
#جنگ_شناختی_با_شیطان
#شمشیر_منطق_ولایت